HANYAR MAYAKA" wani fim ne mai cike da darussa, soyayya, da gwagwarmaya. Yana nuna yadda jarumai ke fuskantar ƙalubale a hanyar neman gaskiya da adalci. Kada ka manta ka danna subscribe, like, da share don ƙarin fina-finai masu ma’ana daga AREWA MEDIA TV.
---
🔖 Hashtags:
#HanyarMayaka #ArewaMediaTV #HausaFilm #HausaMovie #NollywoodHausa #ArewaMovies #SabonFim #HausaEntertainment #HausaStory #ArewaFilm